Saturday, December 31, 2016

Chelsea ta ci wasannin Premier 13 a jere

Chelsea ta kafa tarihin cin wasannin Premier 13 a jere a gasar bana, bayan da ta doke Stoke City da ci 4-2 a wasan mako na 19 da suka kara a ranar Asabar.

via Latest Stories, Video, and Commentary about Chelsea | BBC http://ift.tt/2ijolSr

No comments:

Post a Comment