Monday, January 9, 2017

Chelsea ta daukaka kara kan jan katin Terry

Chelsea ta daukaka kara kan korar kyaftin din ta John Terry da aka yi a wasan cin kofin FA a karawar da ta samu nasara a kan Peterborough a ranar Lahadi.

via Latest Stories, Video, and Commentary about Chelsea | BBC http://ift.tt/2j1b0yB

No comments:

Post a Comment