Thursday, May 25, 2017

Kofin FA: Arsenal za ta kara da Chelsea

Arsenal za ta fafata da Chelsea a wasan karshe a kofin kalubale na kakar wasan bana a Wembley a ranar Asabar.

via Latest Stories, Video, and Commentary about Chelsea | BBC http://ift.tt/2qZXr4h

No comments:

Post a Comment